Wannan manhaja ta qunshi cikakken bayani akan yadda akeyin Dambun Nama. Dambun Nama akwai dadi kowa zai so yasan yadda akeyinshi musammam mata. ki koyi yadda akeyin dambun nama domin kisaka mijinki farinciki da gidanki. Sannan akwai cikekken bayani akan yadda ake hada buttered chicken.